Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Gobara Ta Lashe Great Nageria House

Gobara ta lashe benen Great Nigeria House mai hawa ashirin da biyar dake cibiyar kasuwanci ta Legas ranar 4 ga watana Nuwamban shekarar 2013. Rahotannin da aka fara samu sun ce gobarar ta tashi ne sanadiyar wutar lantarki da karfinta ya wuce kima. Babu rai da ya salwanta amma wutar ta cigaba da ci har zuwa jiya da rana duk da kokarin da 'yan kwana-kwana suka yi su shawo kan gobarar.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG