'Yan kwana-kwana sun yi kokarin kashe gobara a wurin da ake ajiyar bakin mai a Legas, Najeriya.
Ganau sun ce babu wanda ya jikata a gobarar da ta kone wasu tirelolin jigidar mai mururus. Mahukunta na cigaba da binciken musabbabin gobarar.
Gobara Ta Tashi Wurin Da A Ke Ajiyar Bakin Mai
5
Firefighters try to contain a fire at an informal diesel fuel depot in Lagos, Nigeria on Thursday, Aug. 1, 2013.
6
Firefighters try to contain a fire at an informal diesel fuel depot in Lagos, Nigeria on Thursday, Aug. 1, 2013.
7
Firefighters try to contain a fire at an informal diesel fuel depot in Lagos, on Thursday, Aug. 1, 2013.