Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Gobara Ta Tashi Wurin Da A Ke Ajiyar Bakin Mai

'Yan kwana-kwana sun yi kokarin kashe gobara a wurin da ake ajiyar bakin mai a Legas, Najeriya. Ganau sun ce babu wanda ya jikata a gobarar da ta kone wasu tirelolin jigidar mai mururus. Mahukunta na cigaba da binciken musabbabin gobarar.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG