Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

GRACE ALHERI ABDU: Domin Iyali: Satumba 14, 2017-Hira da Dr. Rebecca Dali Kashi Na Uku


Grace Alheri Abdu

A kashi uku kumam na karshe na hirarmu da Dr Rebecca Samuel Dali wadda ta sami lambar yabon yabo ta Sergio Viera de Mello, da MDD ke badawa bayan kowacce shekara biyu domin yabawa wadanda suka taka rawar gani a fannin ayyukan jinkai, musamman aikinta tsakanin wadanda harin kungiyar Boko Haram ya shafa, ta bayyana mani kalubalai da cibiyar ke fuskanta a gudanar da ayyukanta.

HIra da Dr Rebecca Dali-10:40"
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:24 0:00

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG