Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

GRACE ALHERI ABDU: Domin Iyali, Waiwaya Maganin Mantuwa: Kashi Na Daya, Disamba 06, 2018,


Grace Alheri Abdu
Grace Alheri Abdu

Batu na farko da ya fara daukar hankalin shirin Domin Iyali a wannan shekarar shine, na wani karamin yaro da aka yi zargin cewa, mijin ‘yarsa ya yi garkuwa da shi da nufin neman kudin fansa daga mahaifinsa, watau surukin wanda ya sace yaron, da aka kuma yi zargin cewa, ya hada baki ne da mahaifiyar yaron su sace dan abokiyar zamanta da ta rasu amma aka kurkure aka sace danta kuma lamarin ya zo da karshen kwana. Yaron ya mutu cikin wannan yanayin.

Saurari shirin domin jin kadan daga bayanan wadanda ake zargi da sanadin mutuwar yaron.

Tuna Baya: Kashi Na Daya10"15"
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:12 0:00

  • 16x9 Image

    Grace Alheri Abdu

    Grace Alheri Abdu  babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG