Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Gwamnatin Najeriya Bata Maida Matani Ba


Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan a Abuja.

Kusan kwana hudu kennan tun fitowar zargi kan masu tallafawa Boko Haram.

Kusan kwana hudu kennan tun fitowar zargin da dan shiga tsakani Mr. Davis, yayi dake nuna cewa ‘yan siyasar Najeriya, dama tsohon hafsan sojojin Najeriya, Azubuike Ihijirika, nada hannu a tallafawa Boko Haram.

Jami’an tsaro ko gwamnatin Najeriya basu maida matani kan zargin ba.

Davis, wanda yace tamkar shugaba Jonathan, na yiwa matsalar kashe-kashen rikon ko oho, ko kuma bai fahimci, illar matsalar ba, da nuna kamar wani yanki ta shafa.

Ko kuma kamar yanda wasu magoya bayan shugaba jonathan ke cewa wat manufa ce ta yiwa gwamnatin sa sagon kasa mulkin kasar ya subuce daga hannun sa.

Irin wannan dabiya nada nasaba da yanda jita-jita ke yaduwa harma lamari ya zama gaskiya, mataki ya zama ihu baya hari.

please wait

No media source currently available

0:00 0:02:49 0:00
Shiga Kai Tsaye

Shin PI Za Ta Fashe Kuwa Ko Yaudara Ce Kawai?

Karin bayani akan Bidiyo
XS
SM
MD
LG