Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Gwamnatin Najeriya Ta Tsorata Da Zuwana Amurka - Atiku

A yau Juma'a dan takarar shugaban kasa karkashin jam'iyyar PDP a Najeriya, Atiku Abubakar, ya kai ziyara Muryar Amurka inda ya mayar da martani kan kalaman da gwamnatin Najeriya ta yi dangane da zuwansa Amurka.

Dan takarar shugaban kasa Atiku Abubakar (Dama) Aliyu Mustapha Sokoto (Hagu) a lokacin da Atiku ya kawo ziyara Muryar Amurka. 01.18.19 VOA, Abdulaziz A. Toro Photo: Abdoulaziz Adili Toro (VOA)

XS
SM
MD
LG