Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Gwamnatin Nijar Tare Da Hadin Gwiwar Wasu Kungiyoyi Sun Kai Agaji


Gwamnatin Nijar Tare Da Hadin Gwiwar Wasu Kungiyoyi Sun Kai Agaji
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:12 0:00

A jamhuriyar Nijar Ma’aikatar kula da mata da yara, tare da gudunmawar wasu kungiyoyin mata sun kai kayan agaji ga mutanen da ko wacce shekara ke fama da matsalar ammbaliyar ruwa.

XS
SM
MD
LG