Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Gwamnatin Tarayyar Nigeria Tayi Alkawarin Hukunta Duk Wani Mai Marawa Kungiyar IPOB Baya.


ABUJA: Abubakar Malami ministan shari'a na Najeriya kuma antoni janar
ABUJA: Abubakar Malami ministan shari'a na Najeriya kuma antoni janar

Gwamnatin tarayyar Nigeria tayi alkawarin sa kafan wando daya da duk wani ko wasu da aka samu suna marawa kungiyar 'yan taadda baya.Ministan Shara'a na kasar ne yayi wannan furucin sailin da yake zantawa da Muryar Amurka a Abuja.

Wannan sanarwan ta fito daga bakin Ministan Shara’a na kasar, Abubakar Malami, sai’lin da yake zantawa da wakilin muryar Amurka Umar Faruk Musa a Abuja.

Ministan yace tuni gwamnati ta dauki duk matakan shara’ar da suka dace na haramta kungiyar.

Haka kuma ministan yace yanzu haka gwamnatin Nigeria ta fara ganawa da wasu kasashen da take jin cewa wadannan kungiyoyin ‘yan ta’adda nada alaka da su da zummar yi masu bayani

Ga Umar Faruk da karin bayani

please wait

No media source currently available

0:00 0:04:15 0:00

Facebook Forum

Wata manhaja mai saukaka wahalar samun gidan abinci na halal ga Musulman dake zaune a kasashen Turai
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:21 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG