Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Hanyoyin 'Yan Bindiga Daga Dajin Sambisa, Yuni 14, 2014

Mazauna garuruwan Gulak da Michika da garuruwa da kauyukan dake sun ce daya daga cikin manyan Hanyoyin da 'yan bindiga ke bi wajen fitowa daga Dajin Sambisa ita ce hanyar nan ta Duhu wadda ta bullo daga bayan wani dutse ta hadu da babbar hanyar mota da ta fito daga Madagali zuwa Mubi a kusa da Gulak.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG