Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Bam Na Kasuwar Maiduguri: Mutane Akalla 15 Suka Mutu Zuwa Yanzu


Mutane sunyi dafifi kewaye da inda daya daga cikin boma-boman ya tashi domin ganewa idanusu a Ajilari-Gomari kusa da filin jirgin sama na Maiduguri a ranar 2 ga watan Maris 2014.

Wani bam da aka dana cikin mota ya tashi, ya kashe mutane akalla 15 yau talata a Maiduguri, babban birnin Jihar Borno.

Wani bam da aka dana cikin mota ya tashi, ya kashe mutane akalla 15 yau talata a Maiduguri, babban birnin Jihar Borno.

Wannan bam ya girgiza shatale-tale mafi girma a Maiduguri, dab da kasuwar nan ta "Monday Market" inda kananan 'yan kasuwa maza da mata suke tare a gefen hanya su na sayar da gyada da goro.

Ma'aikatar tsaro ta fada cikin wani sako cewa wata nakiya ta tashi cikin wata motar dake cike da gawayi, kuma an rufe wannan wurin.

Akwai mata tsoffi da yara kanana dake yin bara a wannan shatale-tale cikinw adanda suka rasa rayukansu.

Dalilin Da Ya Sa Nake Sana’ar Sayar Da Shayi Duk Da Cewa Ni Kansila Ne

Dalilin Da Ya Sa Nake Sana’ar Sayar Da Shayi Duk Da Cewa Ni Kansila Ne - Dayyabu Lawal Bala
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:52 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA

Bikin Lasar Gishiri

Yadda Aka Yi Bikin Lasar Gishiri A Jamhuriyar Nijar
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:32 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG