Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Harin da aka kai wani Masallacin garin Mubi da safiyar nan ya rutsa da rayuka da dama


Gwamnan jihar Adamawa Muhammad Jibrilla Bindo

Rayuka da dama sun salwanta a garin Mubi jihar Adamawa sanadiyar wani hari da aka kai wani Masallaci

Rahotannin da muka samu da dumi duminsu na cewa an kai hari a wani Masallaci a garin Mubi dake jihar Adamawa da sanyin safiyar nan. Mutane da dama sun rasa rayukansu

Da zara mun samu karin bayani zamu sanar daku

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG