Dr. Abbas Idriss, Shugaban Hukumar Bayar Da Agajin Gaggawa ta babban birnin tarayyar Najeriya, Abuja ya yi Karin haske game da matsalar ta ambaliyar ruwa a bana.
Hira Da Dr. Abbas Idriss, Shugaban Hukumar Bayar Da Agajin Gaggawa Ta Babban Birnin Tarayyar Najeriya, Abuja