Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

BIDIYO: Hira Da Manjo Aichatou Issaka Ousmane Wacce Majalisar Dinkin Duniya Ta Ba Lambar Yabo

BIDIYO: Hira Da Manjo Aichatou Issaka Ousmane Wacce Majalisar Dinkin Duniya Ta Ba Lambar Yabo
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:44 0:00

Majalisar Dinkin Duniya ta baiwa Manjo Aichatou Issaka Ousmane, wata Soja daga jamhuriyar Nijar, lambar yabo akan irin rawar da ta taka a aikin Soja masamman a lokacin da aka tura ta yi aikin wanzar ta zaman lafiya a kasar Mali.

XS
SM
MD
LG