Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Badakalar Kudade: Majalisar Nijar Ta Ce Za Ta Gano Gaskiya


Badakalar Kudade: Majalisar Nijar Ta Ce Za Ta Gano Gaskiya
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:53 0:00

Mataimakin Shugaban Majalisar Dokokin Nijar ya yi karin haske kan kwamitin da majalisar ta kafa domin binciken kudade kimanin Cefa miliyan 200,000 da wasu da ake zargin an wawure da kuma wasu batutuwa.

XS
SM
MD
LG