Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Hotunan Dakarun Kurdawa Na SDF A Fafatawar Kwato Raqqa Cibiyar Kungiyar ISIS

Dakarun Kurdawa na SDF da Amurka ke marawa baya sun yi arangama da mayakan da gwamnatin Syria ke goyon baya a yunkurin kwace birnin Raqqa dake hannun mayakan ISIS, ranar Laraba 7 ga watan Yuni Shekarar 2017.


Domin Kari

XS
SM
MD
LG