Accessibility links

Shugaban Amurka Donal Trump Ya Kai Ziyara A Saudiya

Shugaban Amurka Donald Trump a wata ziyarsa ta farko a duniya da yayi zuwa Saudiya yace, yaki da ta'addanci kamar yakine tsakanin na gari da mugu.
Bude karin bayani

Daga hanun hauni zuwa dama muna da shugaban kasar Jordan's King Abdullah II, Saudi Arabia's King Salman bin Abdulaziz Al-Saud, Shugaba Trump, da kuma yariman Abu Dhabi  Sheikh Mohammed bin Zayed al-Nahyan tare da shugaban kasar Nijar Mahamadu Issifou a wani taro tsakanin larabawa  musulmin duniya da kasar Amurka da akayi a babban birnin Riyadh (Arab-Islamic-American Summit) , ranar asabar 21 ga watan Mayu shekarar 2017.  
1

Shugaban Amurka Donald Trump ya bada jawabinsa zuwa ga bban taron larabawa da musulmin dunya da Amurka da akayi a filin King Abdulaziz Conference Center dake Riyadh, ranar asabar 21 ga watan Mayu shekarar 2017.  
2

 Shugaban Amurka Donal Trump ya gana da wasu shugabanin Gulf Cooperation Council a babban taron birnin Riyadh, May 21, 2017.
3

Sarkin Kuwait Sabah Al-Ahmad Al-Jaber Al-Sabah ya gana da shugaban kasar Amurka Donald Trump a babban birnin kasar Riyadh dake Saudi Arabia,ranar Mayu 21 ga watan Mayu shekarar 2017.  
4

Domin Kari

XS
SM
MD
LG