Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

ZABEN2015: Masu Sa Ido Daga Tarayyar Turai a Abuja, Maris 28, 2015

Hotunan da ke dauke da masu sa idon kasashen turai da ma na wadanda ake tantancewa don su yi zabe.

Makwabtan Najeriya sukan shiga kasar a lokutan manyan zabuka don ganewa idanunsu abin da ka je ya zo. A wannan hotunan, wakilin Muryar Amurka Saleh Shehu Ashaka ya dauko mana su filla-filla na masu sa idon, har ma dana masu jerin gwanon jiran a tantance su don su kada kuri'unsu a birnin Abuja.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG