Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Hotunan Mukadashin Sufeton Yan Sanda Da Kwamandan Rundunar Tsaro A Maiduguri

Hotunan Mukadashin sufeto genar na yan sanda Ibrahim Idris ya wakilci Sufeton yan sanda da kwamandan da kungiyoyin tsaro na sa kai Abdullahi Gana yayin da suka kai ziyara a makarantar yan mata na GGSS Yarwa a Maiduguri.

Hotunan Mukadashin sufeto genar na yan sanda Najeriya wanda ya wakilci Speto janar Ibrahim Idris, a ziyarar dashi da kwamandan rundunar tsaro ta musamman tsaro ta musamman Abdullahi Gana, yayin da suka kai ziyara a makarantar yan mata GGSS Yarwa a Maiduguri.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG