Accessibility links

Hotunan Shugaban Majalisar Dattijai Bukola Saraki a Kotu

  • Grace Alheri Abdu
Shugaban Majalisar Dattatwan Najeriya Abubakar Bukola Saraki yacika alkawalinsa,domin ya baiyana a Kotun Tabbatar da Da'ar Ma'aikata inda ya amsa cewa bai yi wani laifi ba a lokacinda akawun Kotu ya karanta masa laifukan goma sha uku da ake tuhumarsa a kai.
Bude karin bayani

Magoya bayan shugaban Majalidar Dattijai Bukola Saraki suna hayaniya a gaban a Kotun Tabbatar da Da'ar Ma'aikata dake Abuja, Satumba 21, 2015.
1

Ali Ahmad (C),Kakakin majalisar dokokin jihar Kwara, yana amsa tambayoyin wani dan jarida a gaban a Kotun Tabbatar da Da'ar Ma'aikata dake Abuja, inda aka gurfanar da shugaban Majalisar dattijai Bukola Saraki. Satumba 21, 2015.
2

3

Ana bincike ababan hawa kafin shugaban Majalidar Dattijai Bukola Saraki ya bayyana a gaban a Kotun Tabbatar da Da'ar Ma'aikata dake Abuja, Satumba 21, 2015.
4

Domin Kari

XS
SM
MD
LG