Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Hotunan Tauraron Dan Adam Ya Nuna Barnar Da Akayi A Baga

Kungiyar kare hakkin bil adama ta Human Rights Watch ta ce hotunan tauraron dan adam sun nuna mummunan barnar da akayi wa fararen hula bayanda sojoji suka kai farmaki ran 16 da 17 na watan Afrilu, a garin Baga dake gabashin Najeriya. Wadannan hotuna sun karyata abinda sojojin suka fada, na cewa gidaje 30 ne kawai aka kona.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG