Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Hotunan Yadda Najeriya Take Raba Kayan Tallafin Coronavirus Ga Kasashen Afrika Wadanda ECOWAS da EU Suka Bayar

Rundunar mayakan saman Najeriya ta fara jigilar kayayyakin tallafi na rage radadin annobar COVID-19 da kungiyar kasashen Afirka ta yamma, tare da hadin gwiwar kasashen turai da hukumar raya kasashe na Majalisar Dinkin Duniya UNDP.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG