Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Hukumar Zabe Ta Najeriya Ta Ce Ta Na Shiri Na Musamman Don 'Yan Gudun Hijira Su Kada Kuri'a A 2023

Hukumar Zabe Ta Najeriya Ta Ce Ta Na Shiri Na Musamman Don 'Yan Gudun Hijira Su Kada Kuri'a A 2023
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:47 0:00

Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa a Najeriya Farfesa Mahmood Yakubu ya ce hukumar ta na ci gaba da shirye-shirye na musamman don ganin 'yan gudun hijara sun kada kuri’a a zaben 2023.

XS
SM
MD
LG