Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa
Wata mata tana sha ruwa a lokacin tsananin zafi

Hukumomi Sun Yi Gargadi Kan Matsanancin Zafi a Amurka

“Zafi shi ne babban abin da ya fi kisa a yanayi daban-daban da ake da su, yana kisa fiye da mahaukaciyar guguwa da ambaliyar ruwa.” Inji  Andrew Grunstein, malami a sashen nazarin mahangar taswirar fadin duniya, wato Geography, a jami’ar Georgia da ke nan Amurka.

Wata mata tana sha ruwa a lokacin tsananin zafi Photo: Reuters

XS
SM
MD
LG