Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

ILIMI GARKUWAN DAN ADAM: Dakunan Karatun Gwamnati, Bibliotheque Ko Library A Wasu Manyan Biranen Jamhuriyar Nijar Na Fuskantar Koma Baya


Babangida Jibril

Dakunan karatu na gwamnati, wato bibliotheque ko Library a wasu manyan biranen Jamhuriyar Nijar na fuskantar koma baya, sakamakon raguwar masu amfani da su, lamarin da wasu manazarta ke cewa ya na nuna raguwar tabi’ar karance-karance.

Kazalika, dakunan karatun suna fuskantar matsalar kudi da rashin isassun fasahohin karatu na zamani- ICT Mansour Sani ya ziyarci wani dakin karatu da aka gina sama da shekaru 30 da suka gabata a Maradi domin ganin yadda lamarin yake.

Saurari cikakken shirin cikin sauti:

ILIMI GARKUWAN DAN ADAM: Dakunan Karatun Gwamnati, Bibliotheque Ko Library A Wasu Manyan Biranen Jamhuriyar Nijar Na Fuskantar Koma Baya
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:13 0:00
XS
SM
MD
LG