Legas, Najeriya —
Ministan Ilimi, Malam Adamu Adamu ne ya bayyana hakan a Abuja a makon da ya gabata, inda ya ce an tace sunayen malaman koyar da darasin tarihi 3,700 don a ba su horon da za su inganta iliminsu.