Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

ILIMI: Halin Da Makarantun Gwamnati Ke Ciki A Abuja Babban Birnin Najeriya, Kashi Na Karshe - 24 Mayu, 2021


Yusuf Aliyu Harande

Shirin "Ilimi" na wannan mako, ya yi nazari ne kan irin halin da makarantun gwamnati ke ciki a Abuja, babban birnin tarayyar Najeriya idan aka kwatanta su da takwarorinsu da ke sauran jihohi kasar.

ILIMI: Halin Da Makarantun Gwamnati Ke Ciki A Abuja, Babban Birnin Tarayyar Najeriya - Kashi Na Karshe -6'00"
please wait

No media source currently available

0:00 0:07:58 0:00


  • 16x9 Image

    Yusuf Harande

    Yusuf Aliyu Harande, dan jarida da ke aiki da Sashen Hausa na Muryar Amurka (VOA). Yana da kwarewa a fannoni da dama, da suka hada da shafukan yanar gizo, talabijin, bincike, rubutu da hotuna. Dan asalin kauyen Hiliya ne daga karamar Hukumar Tambuwar a jihar Sakkwato.

XS
SM
MD
LG