Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

ILMI GARKUWAR ‘DAN ADAM: Amincewar CBN Na Biliyoyin Kudade Akan Ilmin Kasashen Waje, Fabrairu 12, 2024


Babangida Jibril
Babangida Jibril

LAGOS, NIGERIA - A shirin Ilmi na wannan makon mun tattaunawa ne da malamai da masana tattalin arziki dangane da batun Babban Bankin Najeriya CBN na cewa ya amince da dala biliyan 28.6 na ilimin kasashen waje da kuma wani dala biliyan 11 na balaguron lafiya a kasashen ketare tsakanin shekarar 2010 zuwa 2020.

Gwamnan babban bankin CBN, Olayemi Cardoso ne ya bayyana hakan a ranar Talata yayin da yake gabatar da jawabi a gaban Majalisar Wakilai.

Saurari cikakken shirin da Babangida Jibrin ya gabatar:

ILMI GARKUWAR ‘DAN ADAM: Amincewar CBN Na Biliyoyin Kudade Akan Ilmin Kasashen Waje, Fabrairu 12, 2024.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:58 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG