Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

INEC Ta Ce Su Na Da Kyakkyawar Fata Duk Wadanda Suka Yi Rajista Za Su Karbi Katunansu

INEC Ta Ce Su Na Da Kyakkyawar Fata Duk Wadanda Suka Yi Rajista Za Su Karbi Katunansu
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:47 0:00

Festus Okoye na hukumar INEC, ya ce su na da kyakkyawar fata akan cewa duk wadanda suka yi rijista, za su karbi katunansu, Farfesa Abdulsalam na Jami'ar Abubakar Tafawa Balewa ya yi mana karin haske akan haka.

XS
SM
MD
LG