Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Mota Ta Afkawa Matafiya Da Kafa A Ingila.


Jami'an tsaro a wurin da mota ta afkawa mutane a London.
Jami'an tsaro a wurin da mota ta afkawa mutane a London.

Lamarin ya auku ne kusa da dakin adana kayan tarihi.

A birnin London, rundunar 'Yansanda da take can ta bada labarin cewa "wasu" mutane masu tafiya da kafa sun jikkata sakamakon taka su da mota a kusa da wani dakin adani tarihi.

Rundunar tace an tsare mutum daya dangane da wannan lamari, kuma tana ci gaba da binciken dalilin aukuwar wannan lamari.

An tsare mutumin ne bayan da kafofin yada labarai suka ce wata mota ta saki hanya ta afakwa mutane.

Dakin adana tarihin ya tabbatar da aukuwar lamairin a shafinsa na Twitter, kuma yace yana aiki da 'Yansanda kan wannan bincike.

Facebook Forum

Wata manhaja mai saukaka wahalar samun gidan abinci na halal ga Musulman dake zaune a kasashen Turai
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:21 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG