WASHINGTON, DC —
A yawancin jihohin Najeriya, jama’a basu fito zaben gwamnoni ba kamar yadda suka fito a zaben shugaban kasa. Wakiliyar mu Zainab Babaji ta tattauna wadansu mutanen jihar Plateau, domin jin yadda zaben ya gudana.
Saurari cikakken rahotan.