Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Jama'a na ci Gaba da Juyayin Rashin Galadiman Kano


Marigayi Galadiman Kano, Alhaji Tijjani Hashim.

'Yan uwan marigayi Galadiman Kano da sauran talakawa na ta bayyana alhini da juyayi.

Kamar yadda aka riga aka samu labari dai, Allah Ya yiwa Galadiman Kano, Alhaji Tijjani Hashim rasuwa a Kaduna ranar Lahadi da daddare.

Sai dai har yanzu jama'a, da 'yan uwan shi na ci gaba da bayyana alhini, da kuma juyayin rashin shi da aka yi.

Wakilin Sashen Hausa Mahmud Ibrahim Kwari ya fara tattaunawa ne da kanin marigayi, wanda ya bada shaida kyakkyaw kamar haka:

please wait

No media source currently available

0:00 0:03:15 0:00
Shiga Kai Tsaye

Marigayi Galadiman Kano Alhaji Tijjani Hashim ya rasu ya na da shekaru fiye da tamanin, kuma ya bar mata uku da 'ya'ya goma sha uku.

XS
SM
MD
LG