Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Jami’an Hukumar WHO A Jihar Borno Sun Fara Bi Gida-gida Domin Wayar Da Kan Mutane Game Da Kyandar Biri

Jami’an Hukumar WHO A Jihar Borno Sun Fara Bi Gida-gida Domin Wayar Da Kan Mutane Game Da Kyandar Biri
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:09 0:00

Yayin da hukumar lafiya ta duniya ta ayyana barkewar cutar kyandar biri wato Monkeypox a matsayin babbar matsalar kiwon lafiya dake bukatar matakin gaggawa a duniya, jami’an hukumar ta WHO a jihar Borno a Najeriya sun shirya wani aiki na bi gida-gida domin wayar da kan mutane a Maiduguri.

XS
SM
MD
LG