Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Jami'iyyar Demokrat Ta Zabi Tom Perez a Matsayin Sabon Shugabanta


Tsohon Sakataren kwadago Tom Perez

Jami’an jam’iyyar Demokrat ta zabi Tom Perez a matsayin shugaban kwamitin gudanarwarta bayan da aka kada kuri'a.

Mambobin jam’iyyar 447 na kwamitin Demokrat na kasa wanda ake kira DNC a takaice ne suka yi zaben a yau asabar a Atlanta.

Dama dai bayanai sun nuna cewa Perez shi ne ake ganin ya ke kan agba wajen karbuwa a wannan zabe.

Ya kasance da ne ga wani bakon haure da ya zo daga Dominican,yayin da Ellison wanda suka yi takarar da shi yake mai ra’ayin ci gaba kuma Musulmi na farko da aka taba zaba a majalisar Amurka.

Facebook Forum

Laftanar Janar Farouk Yahaya

Makasan Sheikh Goni Aisami Sun Bata Sunan Sojin Najeriya – Laftanar Janar Farouk Yahaya
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:11 0:00
Karin bayani akan Bidiyo

Shin da gaske NNPP ba ta yi wa Shekarau adalci ba?

Karin bayani akan Bidiyo
XS
SM
MD
LG