Accessibility links

Janar Buhari Ya Amsa Tambayar VOA Kan Fatarsa Game Da Wannan Zabe, Maris 28, 2015


A bayan da ya kada kuri'arsa, Janar Muhammadu Buhari na jam'iyyar APC ya tattauna da manema labarai cikinsu harda Ibrahim Alfa Ahmed wanda ya nemi jin irin fatar da yake da ita game da wannan zabe da kuma abubuwan da zai ba muhimmanci idan shine ya ci zaben.

XS
SM
MD
LG