Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Janhuriyar Nijar: 'Yan Bindiga Sun Kai Hari A Yankin Tilaberi

Yan sandan Janhuriyar Nijar sun dakile wani hari da yan bindiga su ka kai a yankin Tilaberi, inda suka kashe dan bindiga daya.

Jami'an Tsaron Jamhuriyar Nijar Photo: Yusuf Abdoulaye (VOA)

Yan sandan Janhuriyar Nijar sun dakile wani hari da yan bindiga su ka kai a yankin Tilaberi, inda suka kashe dan bindiga daya.

XS
SM
MD
LG