Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya gabatar da jawabinsa a babban taron Majalisar Dinkin Duniya a ranar Juma’a inda ya yi kira da a samar da daidaito wajen raba allurar riga-kafin cutar COVID-19. Kasashen Afirka sun samu kaso mafi karanci na allurar, lamarin da ya fusata hukumomin nahiyar wajen samun allurar yayin da kasashe masu arziki ke shirin yi wa al’umominsu allurar a karo na uku.
Zangon shirye-shirye
-
Fabrairu 28, 2023
Yadda Gobara Ta Kone Babbar Kasuwar Maiduguri Kurmus
-
Fabrairu 25, 2023
Shiri Na Musanman Kan Zaben 2023 A Najeriya
-
Fabrairu 13, 2023
Ina Da Yakinin Za A Yi Zabe Cikin Zaman Lafiya – Buratai