Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Jihar Kaduna Ba Ta Shirya Bude Kasuwanninta Ba


Gwamnatin jihar Kaduna ta ce har yanzu ba ta sa ranar bude Kasuwannin jihar ba, saboda gudun yaduwar cutar coronavirus.

Shugaban hukumar kula da Kasuwannin jihar Kaduna, malam Hafiz Bayero ya ce da kyakykyawar manufa gwamnati ta rufa wadannan Kasuwanni.

Da yawan 'yan kasuwan jihar Kaduna dai sun koka game da irin halin da su ka shiga biyo bayan kulle Kasuwannin jihar.

Ita dai gwamnatin jahar Kaduna ta ce don kare lafiya ta kulle wannan Kasuwanni, inji shugaban hukumar kula da Kasuwannin jihar Kaduna, malam Hafiz Bayero.

A jihar Kaduna dai, yanzu a makarantu ake cin kasuwa kuma a ranaku biyun da aka kebe don al'uma su fita kasuwa. Gwamnati kuma ta ce ta yi haka ne don tabbatar da hana cunkoson mutane a Kasuwanni.

Domin karin bayani saurari rahotan Isah Lawal Ikara.

please wait

No media source currently available

0:00 0:03:13 0:00


Facebook Forum

Ana ci gaba da muhawara a kan ko daga wane yanki na Najeriya yakamata shugaban kasar na gaba ya fito

Karin bayani akan Bidiyo

Sabbin kotunan soji a Maiduguri za su yi shari’a ga kanana da manyan sojoji

Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA

Zabarmawa, Zabuwa, Ghana

Yadda Aka Gudanar Da Wasan Zabuwa A Ghana
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:14 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA

Aminu Saira

Aminu Saira
please wait
Embed

No media source currently available

0:00 0:04:33 0:00
Karin bayani akan Nishadi
XS
SM
MD
LG