Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa
Injiniya Abdullahu Sule Gwamnan jihar Nasarawa

Jihohin Arewa Ta Tsakiyar Najeriya Za Su Kafa Rundunar Tsaro - Gwamna Abdullahi

Jihohi shida da ke Arewa ta Tsakiyar Najeriya, sun yi matsayar kafa rundunar tsaro ta bai daya, a dai-dai sa'adda suke ganin sha'anin tsaro na kara tabarbarewa a kasar.

Injiniya Abdullahu Sule Gwamnan jihar Nasarawa Photo: VOA

Jihohi shida da ke Arewa ta Tsakiyar Najeriya, sun yi matsayar kafa rundunar tsaro ta bai daya, a dai-dai sa'adda suke ganin sha'anin tsaro na kara tabarbarewa a kasar.

XS
SM
MD
LG