Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Jiragen Ruwa da Aka Yi Watsi Da Su A Najeriya

Jiragen ruwa wadanda basu aiki suna zube a bakin gabar tekun Najeriya, inda ambaliyar ruwan tekun Atlantic yake cigaba da saka su suna yin tsa-tsa. Gwamnatin Najeriya tace bata san adadin wadannan jirage ba dake toshe hanyoyin ruwa a Najeriya, da kuma irin illar da suke da su ga muhalli, da kuma hanyoyin wucewa da wasu jiragen ruwan suke amfani da shi.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG