Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Jirgin Sama Mai Amfani Da Hasken Rana

Samfarin jirgin sama mai amfani da hasken rana mai suna "Solar Impulse" wanda ya kasance jirgin sama wanda ya fi sauran jirage masu amfani da hasken rana fasaha, zai kai ziyara zuwa tashoshin jiragen sama 7 zuwa goma domin matukanshi su tattauna da 'yan jarida, injiniyoyi, dalibai da ma sauran mutane masu sha'awar jiragen sama. Jirgin na shirin zuwa tashar jirgin sama na JFK a birnin New York a farkon watan Yuli ba tare da amfani da ko digo daya na mai ba, a cewar mutanen da suka hada shi.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG