Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Juan Guaido, Na Kasar Venezuela Na Neman Goyon Bayan Kasahen Duniya

Biyo bayan ayyana kan sa a matsayin shugaban rikon kwarya da yayi a makon da ya gabata, Guaido na neman taimakon kasashen duniya, ciki har da majalisar dinkin duniya.

Photo: AP

XS
SM
MD
LG