Accessibility links

Hoton juyin mulki a Bukina Faso

  • Ladan Ayawa

Yanzu haka an rushe dukkan hukumomin kasar Bukina Faso,Kuma an nada babban na hannun daman tsohon shugaba Blaise Campaore a matsayin shugaban cibiyar demokaradiyya wato ( National Council for Democracy)Sai dai kuma ana ta zanga-zanga a kan tituna sakamakon juyin mulki da aka yi.

.
Bude karin bayani

Janar Gilbert  a gefen dama yake bayani
1

Janar Gilbert a gefen dama yake bayani

Cincirindon mutane bakin titi jimkadan da bayyana juyin mulki  a Wagadugu  fadar gwamnatin kasar Bukina Faso
2

Ana yi wa  daya daga  cikin  wadanda suka  samu  rauni lokacin zanga-zanga  magani  a asibitin birnin Wagadugu  na  kasar Bukina Faso  a ranar 17 ga  watan satunba,shekarar 2015
3

Daya  daga  cikin masu  zanga-zanga yake  daga hannun sa yana kuwwa sailin da  yake  kokarin kona  taya a  birnin Wagadugu  na kasar  Bukina Faso a  ranar 17  ga  watan Satunba, shekar 2015
4

Domin Kari

XS
SM
MD
LG