Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

An Fassara Bible Cikin Harshen Tera Dake Jahar Gombe.


Hoton Majami'a.
Hoton Majami'a.

Kakakin majaklisar wakilai ta tarayya Yakubu Dogara yace wadanda suka saurari wa'azi cikin harshensu sun fi rikewa.

An yabawa kabilar Tera cikin jahar Gombe saboda dawainiyar da suka dauka na fassara linjila cikin harshensu.

Kakakin majalisar wakilai ta tarayya Yakubu Dogara ne yayi wannan yabon lokacinda aka yi bikin kaddamar da fassarar, tareda wasu litattafai da aka kaddamar domin karfafa amfani da harshen Tera.

Mr. Dogara yace wadanda aka yiwa wa’zi cikin harshen da suka sani ko da aka haife su da shi sun fi rike abunda suka ji.

K.K. Lubo, wand a ya jaogranci fassarar yace aikin ya dauke shu shekaru 10 suna yi.

Mai Tangalang, shugaban sarakunan gargajiya kiristoci a arewacin Najeriya yay aba da aikin, wanda yayi kira ga sauran kabilu suyi koyi da shi domin habaka harsunan da idan ba haka aka yi ba, zasu bace baki daya.

please wait

No media source currently available

0:00 0:03:29 0:00

Facebook Forum

Hawan Nasarawa, jihar Kano a Najeriya, lokacin da aka gudanar da bukukuwan Sallar Eid el Fitr
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:44 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG