Washington, DC —
Banda hira da tsohuwar Ministar mata a Najeriya ta baya bayan nan, Pauline Tallen, shirin kallabi ya kuma tattauna kan bukatar gudanar da cikakken bincike kan asalin samari da 'yan mata kafin aure.
Saurari cikakken shirin:
-
Grace Alheri Abdu
Grace Alheri Abdu babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.
Dandalin Mu Tattauna