Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Kalubalen Da Masu Fama Da Cutar Sankaran Mama Ke Fuskanta


Kalubalen Da Masu Fama Da Cutar Sankaran Mama Ke Fuskanta
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:22 0:00

Oktoba na kowace shekara akan wayar da kan jama'a game da cutar sankaran mama a duniya. Mun duba kalubalen da masu fama da wannan cutar ke fuskanta, mun kuma zanta da kwararre kan mahimmancin gano cutar da wuri da kuma magance cutar.

XS
SM
MD
LG