Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Kamaru Ta Lashe Kofin Gasar Kwallon Kafa Ta Nahiyar Afirka


'Yan wasan kwallon kafa na Kamaru

'Yan wasan kwallon kafa na kasar Kamaru su ne zakarun Afirka yayinda suka doke 'yan wasan kwallon kafa na kasar Masar

Kasar Kamaru ta lashe kofin nahiyar Afirka na wasan kwallon kafa.

Kasar ta samu wannan gagarumar nasarar ce yayinda ta doke kasar Masar da ci biyu da daya a wasan karshe da suka kara tare jiya Lahadi a kasar Gabon.

Misrawa masu kallon wasan a yankin Shubra dake birnin Cairo babban birnin Masar,jiya Lahadi, Feb 5, 2017.
Misrawa masu kallon wasan a yankin Shubra dake birnin Cairo babban birnin Masar,jiya Lahadi, Feb 5, 2017.

Kamaru ta taso ne gada baya ta doke Masar domin tun farko Masar ce akan gaba kafin su yi kunnen doki. Sai ana kusa da gama wasan Kamaru ta sake jefa kwallo daya a ragar Masar.

Jiya Lahadi aka yi wasn a kasar Gabon. Karin bayani na zuwa daga sashenmu na wasan kwallo

Wasu 'yan kasar Masar da suke kuka bayan da kasarsu ta sha kaye a hannun 'yan wasan Kamaru
Wasu 'yan kasar Masar da suke kuka bayan da kasarsu ta sha kaye a hannun 'yan wasan Kamaru

Nijar, Fulani, Wodaabe

Yadda Funalin Wodaabe Suka Gudanar Da Gasar Nuna Kyau A Nijar
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:22 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA

Sauyin yanayi : Yankin Sahel na Afrika

Yadda Sauyin Yanayi Ke Rura Wutar Rikici A Yankin Sahel
please wait

No media source currently available

0:00 0:12:44 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG