Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Kamfanin NNPC Zai Koma Matsayin Kamfanin ‘Yan Kasuwa Mai Hannun Jarin Gwamnati


Kamfanin NNPC Zai Koma Matsayin Kamfanin ‘Yan Kasuwa Mai Hannun Jarin Gwamnati
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:25 0:00

A wannan makon ne gwamnatin Najeriya ta kaddamar da fara aikin kamfanin man fetur na kasar a matsayin kamfani na ‘yan kasuwa mai hannun jarin gwamnati. Ana sa ran shigar ‘yan kasuwa cikin tafiyar da kamfanin na NNPC ta sa ya kara inganci da gudanar da ayyukanci cikin gaskiya.

XS
SM
MD
LG