Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Kamfanin NNPC Zai Yi Wa Al'ummar Najeriya Aiki - Mele Kyari


Ginin NNPC a Abuja
Ginin NNPC a Abuja

Sabon shugaban kamfanin man fetur a Najeriya wato NNPC, Mallam Mele Kyari, ya sha alwashin bayar da himma wajen batun hako mai a arewacin Najeriya, baya ga wasu mashahuran sauye-sauye da ya ce zai aiwatar a tsawon wa’adinsa.

Mele Kyari ya kara da cewa za su tashi haikan wajen ganin cewa kamfanin NNPC ya yi wa al’ummar Najeriya muhimman ayyukan da su ka hada da samar da wutar lantarki da iskar gas, da inganta matatun mai domin samar da isasshen man fetur a fadin Najeriya baki daya.

Ya kuma yi alkawarin cewa nan ba da dadewa ba farashin man fetur zai sauka

Saurari cikkakiyar hirar cikin sauti.

please wait

No media source currently available

0:00 0:05:16 0:00

Facebook Forum

Hawan Nasarawa, jihar Kano a Najeriya, lokacin da aka gudanar da bukukuwan Sallar Eid el Fitr
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:44 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG