Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Karbar Na-Goro: Matafiya Da Direbobi Sun Yi Zanga-Zanga

Sakamakon yawan karbar na goro da sojoji ke yi a kan hanya, wani sa'in ma kusan dole, wasu matafiya da kuma direbobi sun gudanar da zanga-zangar lumana tare da datse hanyar Mayo-Belwa zuwa Ganye a jahar Adamawa da ke Najeriya.

Zanga-zangar matafiya saboda matsalar karbar na-goro Photo: AP

XS
SM
MD
LG